A karon farko mata sun je kallon kwallo a Saudiyya

A karon farko mata a kasar Saudiyya sun halarci kallon wasan kwallon kafa a filin wasa na birnin Jeddah.

A karon farko mata sun je kallon kwallo a Saudiyya

A karon farko mata a kasar Saudiyya sun halarci kallon wasan kwallon kafa a filin wasa na birnin Jeddah.

Matan su  je kallon wasan gasar Zakarun Saudiyya inda kungiyoyin Al-Ahli daAl-Betin suka kece raini.

A 'yan watannin nan Saudiyya ta fara ba wa mata wasu hakkoki da dama wadanda a baya ta hana su.

Daga cikin hakkokin har da na tuka mota da lua ba wa macen da ta haura shekaru 25 damar tafiya ita kadai.Labarai masu alaka