Majalisar Dokokin Swizalan ta kasa zama saboda ba ta da abinda za ta tattauna a kai

Sakamakon rashin samun batun da za ta tattauna a kai, Majalisar Dokokin Kasar Swizalan ta kasa zama.

Majalisar Dokokin Swizalan ta kasa zama saboda ba ta da abinda za ta tattauna a kai

Sakamakon rashin samun batun da za ta tattauna a kai, Majalisar Dokokin Kasar Swizalan ta kasa zama.

Babbar Majalisar Tarayyar Kasar ta kasa gudanar da zamanta da ta saba saboda rashin abun da 'yan majalisar za su yi muhawara a kai.

Shugaban Majalisar Karin keller-Sutter ya ce, bayan tuntubar mamobinsu sun yanke hukuncin zaman majalisar ba shi da wani amfani.

Majalisar da ba ta da abinda za ta yi muhawara a kai ta rufe kofofinta ta yadda za a yi tsantsenin kudaden da za a kashe a dukkan zaman da ta yi.

Majalisar na da mabobin 46 wadanda kowanne ke karbar dalar Amurka 795 a kowacce rana.

A wannan shekarar sau 2 majalisar tana kin zama wanda hakan ya sa gwamnati ta ajje kudi har dala dubu 70.Labarai masu alaka