An bar baya ba zani a yayin wata gasa a Beljiyom

A yayin wani biki mai suna "Ranar da babu mota" da ake gudanarwa a ranar Lahadi ta 3 ta watan Satumban kowacce shekara a kasar Beljiyom an samu mummunan hatsari.

A yayin bikin manyan motocin daukar mutane da na gwamnati ne kadai aka ba wa damar shiga gari.

A yayin bikin na bana wata babbar mıtar bus ta bankade mai keke.

Mai tuka keken Ilse Van de Keere mai shekaru 78 tare da wasu mutane 2 da ke cikin motar bas din sun jikkata.

An sanar da cewa, Keere da aka kai asibiti na cikin mawuyacin hali.Labarai masu alaka