Simit ya zama mashahurin abinci a duniya da ake sayarwa a gefen hanya

Tashar yada labarai ta Amurka CNN ta sanar da gurare mashahurai da ake sayar da abinci a kan titi da kuma masu sayar da abincin.

Simit ya zama mashahurin abinci a duniya da ake sayarwa a gefen hanya

Tashar yada labarai ta Amurka CNN ta sanar da gurare mashahurai da ake sayar da abinci a kan titi da kuma masu sayar da abincin.

Birnin Istanbul daga Turkiyya ya shiga jerin wadannan garuruwa da abinci da ake sayar da su a kan titi.

An bayyana Simit a mtsayin abincin Turkiyya mafi dadi da ake sayarwa a kan titi, sannan kuma sai durum da Lahmacun.

An kuma bayyana Lahmacun a matsayin mai kosarwa a koyaushe.  Labarai masu alaka