Tambaya Da Amsa

A karni na nawa aka gina Masallacin Juma’a na Selimiye dake lardin Edirne na Turkiyya?

  1. 15
  2. 16
  3. 18

Za a bayar da kyaututtuka ga mutane 3 da suka sami nasarar amsa wannan tambaya dai-dai. Za kuma a zabe su ne ta hanyar yin canke bayan sun aiko da amsar tasu.

Za ku iya turo da amsoshinku har nan da karshen watan Maris. Sai ku cike gurbin amsar tambayar da ke nan kasa tare da aiko wa.

Sai mun ji daga gare ku. Daga nan TRT Hausa Muryar Turkiyya.


Amsa Tambayawar Wannan Watan