An gudanar da gagarumin bude baki a kasar Jamus

Bude bakin da Kungiyyar Al'ummah Musulmi na kasa (IGMG) da Kungiyar Turkawa (STK) suka shirya a garin Koln dake Jamus wanda ya samu ziyartar wadanda ma ba musulmai ba na nuni da irin zaman lafiya da haddin kai dake tsakanin 'yan kasar.

A yayinda jakadar Turkiyya dake Koln Hüseyin Emre Engin ke jawabinsa yayi fatan kawo karshin rigingimu, fadace-fadace da bala'oin dake kalubalantar kasashen Musulmi a yau.

Ergin wanda yayi nuni da yadda ake kyamatar musulmi , kai hari a masallatai da kwantatatma musulmi a kasashen yamma har ma da Jamus ke takuwara baki yankunan ya kara da cewa:

Ina fatan kafin watan azumin wani shekarar wadannan kalubale da musulmi ke fama dashi zai kawo karshe

Shugaban Kungiyar Alm'ummah Musulmi IGMG  Kemal Ergün ma yayi nuni da muhimmancin zaman lafiya da haddin kan dukkan al'ummah a yankin.

 Labarai masu alaka