An kaiwa farar hula hari da gas din Chlorine a Siriya

An bayyana cewar harin da gwamnatin Bashar Asad ta kai a yankin gabashin Guta da aka kange ya yi sanadiyar rayuka uku da su ka hada harda yaro daya

Gwamnatin Asad ta kai farmaki ga fararen hula a yankin gabashin Gutta dake ƙarƙashin shinge da gas din chlorine.

An dai bayyana cewa wadanda aka kai asibiti da gas din ya wa lahani an sallame su.

 Labarai masu alaka