Macron: Za mu kai wa Siriya hari

Shugaban Kasar Faransa Emmanuel Macron ya bayyana cewa, idan aka gano gwmnatin Assad ta Siriya ta yi amfani da makamai masu guba wajen kai hari kan fararen hula to ba maka wa za su kai wa inda makaman suke hari.

Macron ya zanta da manema labarai a fadar Elysee inda ya ce, abun damu wa ne gare su matukar aka kai wa fararen hula da.makami mai guba a Siriya.

Ya ce, a yanzu ba a gano agano an yi amfani da makamai masu guba wajen kai wa fararen hula hari a Siriya ba amma kuma suna bibiyar lamurran da suka faru sau da kafa.

Cibiyar kare hakkin dan Adam ta Siriya ta ce, a hare-hare 211 da makamai masu guba da gwamnatin Assad ta kai ta kashe mutane 1,421 wadanda daga ciki 1,357 fararen hula ne.Labarai masu alaka