Tauraron fim ya gaji milyoyin daloli daga masoyiyar fina-finansa

Gabanin ta kwanta dama,wata 'yar kasar Indiya ta sadaukar da jauharai da kuma milyoyin kudaden da ta mallaka a banki ga tauraron fina-finan Bollywood,Sanjay Dutt wanda take bala'in sha'awar fina-finansa.

A cewar jaridr Mumbai ta "The mirror", wanda gwaruwar mace mai suna Nishi Harishchandra Tripathi, wacce ke kula da ayyukan kungila, ta yi wasiyya jim kadan gabanin tayi bankwana da duniya,inda ta ce ta sadaukar da jauharai da kuma milyoyin kudadenta ga mashahurin dan wasa Sanjay.

Tripathi'nin ölümün ardından, hesabının bulunduğu banka yetkilileri, Bollywood yıldızı Dutt'a gönderdikleri yazı ile hayranının ölümünden kısa bir süre önce hesabındaki tüm parasını kendisine bıraktığını bildirdi.

Bayan mutuwar matar, banki ya kwashe dukannin kudaden marigayiyar don kai wa Dutt,amma tauraron wanda ya ce wannan lamarin ya yi matukar taba zuciyarsa, ya ce ba zai iya amincewa da wannan dukiyar.

Dutt ya ce tuni aka fara harhada takardun da suka dace don bai wa 'yan uwar marigayar dukiyarda ya gada.

Daya daga cikin shahararrun 'yan wasan Bollywood mai shekaru 58 da haihuwa, Dutt ya taka rawar a zo a gani a sama fina-finai 100.Labarai masu alaka