A China an gano garin filawa mai shekaru milyan 280

A cewar Kamfanin dillancin labarai ta kasar China, Xinhua masana a fannin al'adun mutanen da suka gabata ta hanyar gwaje-gwajen tsofaffin gine-gine da kayayyakin da aka samu a kasa,sun gano wani garin filawa mai shekaru milyan 280.

A sahun masanan da suka gano wannan filawar akwai dan kasar Sin 1 da 'yan kasar Jamus 2, wadanda ke gudanar da bincike a cibiyar fasaha da kimiyyar ta yankin Nancing da ke China.

Daya daga cikin masanan cibiyar bincike ta Nancing,Liu Fıng ya ce, sirrin dadewar wannan  filawar, shi ne shimfidar gawayin da ke karkashin kasa.

An wallafa wannan labarin a mujjalar  kimiyya da fasaha ta "Geology".

 Labarai masu alaka