An fara fataucin miyagun kwayoyi ta amfani da na'urar 'drone'

An bayyana aiyanar da fataucin miyagun kwayoyi ta yin amfani da na'urar 'drone' daga Iran zuwa lardin kudancin Iraqi.

An fara fataucin miyagun kwayoyi ta amfani da na'urar 'drone'

An bayyana aiyanar da fataucin miyagun kwayoyi ta yin amfani da na'urar 'drone' daga Iran zuwa lardin kudancin Iraqi.

Dan majalisar garin Diyala  dake yankin gabashin Iraqi Ali Dayani ya bayyana cewar an aiyanar da fataucin miyagun kwayoyi daga Iran zuwa yankunan Iraqi ta amfani da na'urar drone.

Dayini, ya tabbatar da cewar miyagun kwayoyin da aka yi fasa kaurinsu da drone din ka iay dauka sunkai na kiligiram 250. Inda ya kara da cewar wannan sabuwar hanya ce masu fasa kaurin suka fito da ita.

Diyani, wanda ya ja kunne akan yadda fataucin miyagun kwayoyi suka karu daga Iran zuwa Iraqi na neman a dauki kwararan matakai domin kara samar da tsaro a iyakokin kasashen biyu.

Diyala ta kasance garin dake tsakanin Iran da Iraq da kuma yammacin lardin Ilam da Kirmansha na kasar Iran.

 Labarai masu alaka