Birtaniya ta bukaci kasashen Larabawa da su sassanta kansu

Birtaniya ta bukaci kasashe Saudiyya, Bahrayn da Qatar da su daidaita rikicin da ke tsakaninsu.

Birtaniya ta bukaci kasashen Larabawa da su sassanta kansu

Birtaniya ta bukaci kasashe Saudiyya, Bahrayn da Qatar da su daidaita rikicin da ke tsakaninsu.

Firaministan Birtaniya Theresa May ta tattauna dashugabannin Saudiyya, Bahrayn da Qatar a lokuta daban-daban.

Sanarwar da fadar firaministan Birtaniya ta fitar ta ce, a yayin ganawar da May ta yi da shugabannin ta yi kira da su warware rikicin da ke tsakaninsu kuma Kungiyar Hadin Kan Kasashen Gulf cikin kankanin lokaci ta dauki matakan hada kan kasashenta.

May ta kuma ce, ya kamata Qatar ta ci gaba da aiyukan da ta ke na hada kai da kasashen yankin wajen magance bala'in ta'addanci.Labarai masu alaka