Shugaban ƙasar Venezuela ya zolayi Trump

Shugaban kasar Venezuala Nicolas Maduro ya zolayi Trump a yayinda ya gode masa da irin sukar gwamnatin sa da yayi.

Shugaban ƙasar Venezuela ya zolayi Trump

Shugaban kasar Venezuala Nicolas Maduro ya zolayi Trump a yayinda ya gode masa da irin sukar gwamnatin sa da yayi.

Maduro ya bayyana cewa sukar gwamnatin sa da shugaba Trump ya yi na nuni da cewa ya gudanar da wata kyakkyawar aiki.

Ya kuma ƙara da cewa wannan sukar ta ƙara mai farin jini a duniya.

Shugaba Donald Trump dai ya kira shugaban Venezüelan a matsayin mai mulkin kama karya, lnda yace babu mulkin demokradiyya a ƙasar.

 Labarai masu alaka