An kashe 'yan tawayen Houthi 'yan Shi'a 20 a Yaman

Sakamakon rikicin da dakarun gwamnati da 'yan shi'ar Houthi a garin Hajja na Yaman da ke iyakar kasar da Saudiyya an kashe 'yan tawayen 20.

An kashe 'yan tawayen Houthi 'yan Shi'a 20 a Yaman

Sakamakon rikicin da dakarun gwamnati da 'yan shi'ar Houthi a garin Hajja na Yaman da ke iyakar kasar da Saudiyya an kashe 'yan tawayen 20.

Sanarwar da runduna ta 5 ta sojin Yaman ta fitar ta ce, sojojin gwamnatin ne suka mayar da martani ga harin da yan tawayen Houthi suka kai musu a gundumar Midi ta lardin Hacca.

Sanarwar ta ce, an dauki awanni 5 ana fafatawa inda aka kashe 'yan Shi'ar na Houthi 20.Labarai masu alaka