An fara amfani da jirgin kasa mara matuki mai yawo a karkashin kasa a China

A Beijing babban birnin kasar China an fara gwajin amfani da jirgin kasa mai yawo a karkashin kasa kuma mara matuki.

An fara amfani da jirgin kasa mara matuki mai yawo a karkashin kasa a China

A Beijing babban birnin kasar China an fara gwajin amfani da jirgin kasa mai yawo a karkashin kasa kuma mara matuki.

Akarshen wannan shekarar ake sa ran fara amfani da irin wadannan jirage a kasar.

Jirgin na da tarago 4 kuma a awa daya na tafiyar kilomita 80. Jirgin na iya daukar mutane dubu 1,262.

Jirgin na amfani da na'ura mai kwakwalwa wajen tashi da tafiya kuma an yi shi yadda zai iya tsayawa sauke fasinja da daukar wasu sannan ya kara gaba.Labarai masu alaka