Rasha za ta sayi tumatur tan dubu 50 daga Turkiyya a shekarar 2018

Mataimakin Firaministan Rasha Arkadiya Dvorkovic ya bayyana cewa, gwamnatinsu za ta bayar da takardun neman sayen tumatur tan dubu 5 daga Turkiyya a shekarar 2018 mai kama wa.

Dvorkovic ya yi jawab a wajen taron makamashi na Rasha.

Ya ce, abin da ma'aikatar aiyukan noma za ta yi shi ne ta nemi ta sayi tumatur tan dubu 50 a shekara.

Ya ce, za a dauki wannan mataki tare da fara aiki da shi a farkon shekarar ta 2018.Labarai masu alaka