Tarayyar Turai ta hana jiragen Venezuela zuwa kasashenta

Hukumar Tarayyar Turai ta haramtawa lamfanin jiragen saman Venezuela Avior tashi da sauka a kasashe mambobinsu.

Tarayyar Turai ta hana jiragen Venezuela zuwa kasashenta

Hukumar Tarayyar Turai ta haramtawa lamfanin jiragen saman Venezuela Avior tashi da sauka a kasashe mambobinsu.

Sanarwar da hukumar ta fitar ta ce, Hukumar Kula da Sufurin Jiragen Sama ta Tarayyar Turai ta gano wasu matsaloli wanda suka sanya hana jirgin na Venezuela shiga kasashensu.

Sanarwar ta kara da cewa, kamfanin bai cika wasu sharuddan tashi da sauka a kasashen ba.Labarai masu alaka