An kama bakin haure 32 a Turkiyya

An kama bakin haure 32 a gundumar Ayvacik ta lardin Canakkale na Turkiyya a lokacin da suke kokarin gudu wa kasar Girka ba bisa ka'ida ba.

An kama bakin haure 32 a Turkiyya

An kama bakin haure 32 a gundumar Ayvacik ta lardin Canakkale na Turkiyya a lokacin da suke kokarin gudu wa kasar Girka ba bisa ka'ida ba.

Jami'an tsaron Canakkale sun bayyana cewa, mutanen sun fito daga kasashen Iran da Afganistan.

An kama bakin hauren a gabar teku da ke Kadirga Burnu a lokacinda suke cikin jirgin ruwan samfurin "TCSG-80".

An kai bakin hauren gabar tekun Kucukkaya tare da ba su abinci da ruwan sha.

Bayan nan ne sai aka mika su ga ofishin kula da 'yan gudun hijira na lardin.Labarai masu alaka