An samu Lu'u Lu'u mafi girma a duniya a nahiyar Afirka

A mahakar ma'adanai ta Lesteng da ke Lesoto a kasar Afirka ta Kudu an ciro Lu'u-Lu'u mafi girma a duniya.

An samu Lu'u Lu'u mafi girma a duniya a nahiyar Afirka

A mahakar ma'adanai ta Lesteng da ke Lesoto a kasar Afirka ta Kudu an ciro Lu'u-Lu'u mafi girma a duniya.

Kamfanin Gem Diamonds na kasar Ingila da ke aikin hakar ma'adanai a wajen ya sanar da cewa, ya ciro Lu'u-Lu'u mai darajar Karat 910 kuma yana da darajar dalar Amurka miliyan 40.

Shugaban Kamfanin na na Gem Diamonds Clifford Elphick ya ce, Lu'uLu'un na da darajar ajin "D" kuma girmansa na da kyau.

Ya ce, a mahakarsu sun ciro Lu'u-Lu'u mafi girma na 5 da aka taba samu a duniya.

Ya ce, a shekrar 2006 sun samu mai girman Karat 603, a 2015 mai 357.Labarai masu alaka