An sake rufe hukumomi da ma'aikatun gwamnatin Amurka

A karo na 2 a wannan shekarar an sake rufe ma'aikatu da hukumomin gwamnatin Amurka.

An sake rufe hukumomi da ma'aikatun gwamnatin Amurka

A karo na 2 a wannan shekarar an sake rufe ma'aikatu da hukumomin gwamnatin Amurka.

Har yanzu an kasa shawo kan matsalar kasafin kudi da kasar ta ke fuskanta.

An rufe ma'aitkatu da hukumomin in banda wasu 'yan tsiraru da suke da matukar muhimmanci.

Majalisar dattawa ta amince da kasafin kudin da kuri'u 245 inda 182 suka nuna kin amincewa, amma kuma Majal,sar Dattawa ta ki amincewa.

'Yan majalisar dattawan sun ce, idan aka amince da kasafin kudin dokar gudun hijira da kudaden aiyukan soji to akwai hatsari sosai.

Amurka dai na sarar biliyan 1 kowacce rana sakamakon durkusar da aiyukan gwamnatin da aka yi.

Ya zuwa yanzu an dauki mako guda da rufe gwamnati inda ta yi asarar dala biliyan 6.Labarai masu alaka