Firaministan Turkiyya Binali Yıldırım yakai ziyara a kasar Girka

A dalilin gayyatar da firministan Girka Aleksis Çipras yayi takwaransa na Turkiyya  Binali Yıldırım, Firaministan Turkiyya zai kai ziyarar aiki a kasar ta Girka yau 18 ga watan Yuni.

A ganarwar da zaiyi a baban birnin kasar Anthens, zai tattauna da firaminista Çipris da kuma shugaban kasar Girkan Prokopis Pavlopoulos, daga bisani kuma zai ziyarci yammacin Trakya garin da wasu Turkawa ke zama, a inda zaiyi bude baki tare da 'yan ainihin Turkawan yankin.

Firaminisocin guda biyu zasu tattauna akan dangantakar dake tsakaninsu, lamurkan nahiyar turai da lamaurkan yankin da kuma halin Cypus a cikin 'yan shekarun nan.

Ziyarar na Firaminista Yıldırım zai kasance kan muhimman ababe musamman akan lamarin Cyprus da zaa yi taro akana a karshen wannan watan a Geneva. Zasu kuma tattauna kan yankunan meditteranian da kuma lamurak mai da iskar gas din Girka.

Kafafen yadda labaran na nuni da cewa wannan ziyarar ci gabane da ziyarar da shugaban Turkiyya Erdoğan da Firaministan Girka ska kai a Beijin domin gina silk road a 13 ga watan Mayu.

Ziyarar dai zata habbaka zamantakewa da aikin kasashen biyu 

 Labarai masu alaka