Rudunar sojan samar Turkiyya ta gudanar da hare-hare ga 'yan ta'aadan PKK

Hukumar sojan samarTurkiyya sun kashe 'yan ta'adda 16 a wani harin da suka kai ga yan ta'addan barayin PKK da ke cikin kasar.

Rudunar sojan samar Turkiyya ta gudanar da hare-hare ga 'yan ta'aadan PKK

Hukumar sojan samarTurkiyya sun kashe 'yan ta'adda 16 a wani harin da suka kai ga yan ta'addan barayin PKK da ke cikin kasar.

Rundunan sojan sama ta bayyana cewa ta magance yan barayin ta'addan PKK dake Karakol na Iraki. A yayinda ta kauda 'ayn ta'adda yankin Zap na PKK guda 6, a yankin Nirva seytu kuwa 'yan ta'adda 5 ta magance. 

A yankin Şenya na erzurum kuwa an magance 'yan ta'adda 3 da aka jima ana neman su. Haka zalika rundunar tayi nasarar kashe wani dan ta'addan da ake nema ruwa jallo a yankin Diyarbakır. kawo yanzu dai 'yan ta'adda 16 rundunar ta kauda daga doron kasa.

Haka zalika a yankin Siirt na Pervari an mika 'yan ta'addan PKK guda biyu ga jami'an tsaro.

 Labarai masu alaka