Dakarun Turkiyya sun kassara 'yan ta'adda dubu 3,393 a Afrin

Dakarun Sojin Turkiyya sun kassara 'yan ta'adda dubu 3,393 a hare-haren Reshen Zaitun da suke kai wa a yankin Afrin na arewacin Siriya.

Dakarun Turkiyya sun kassara 'yan ta'adda dubu 3,393 a Afrin

Dakarun Sojin Turkiyya sun kassara 'yan ta'adda dubu 3,393 a hare-haren Reshen Zaitun da suke kai wa a yankin Afrin na arewacin Siriya.

Sanarwar da Rundunar Sojin ta fitarta ce, a kokarin samar da tsaro a ciki da wajen Turkiyya ana ci gaba da kai hare-haren Reshen Zaitun kan 'yan ta'addar PYD/YPG/PKK/KCK da DAEŞ da ke yankin Afrin na arewa maso-yammacin Siriya inda ya zuwa yau aka kassara 'yan ta'adda dubu 3,393.

Sanarwar ta ce, a hare-haren da aka fara a ranar 20 ga watan Janairu an kwato kauyuka da dama daga hannun 'yan ta'addar.Labarai masu alaka