Dakarun Turkiyya sun kassara 'yan ta'adddar PKK 26

Dakarun Turkiyya sun kassara 'yan ta'adddar PKK 'yan aware a yankin Abashin-Basyan na arewacin Iraki da kuma yankunan Diyarbakır da Sirnak da ke cikin Kasar.

Dakarun Turkiyya sun kassara 'yan ta'adddar PKK 26

Dakarun Turkiyya sun kassara 'yan ta'adddar PKK 'yan aware a yankin Avashin-Basyan na arewacin Iraki da kuma yankunan Diyarbakır da Sirnak da ke cikin Kasar.

Sanarwar da Rundunar Sojin Turkiyya ta fitar ta ce, a ranakun 17 da 18 ga Yuni sun kai hare-haren nan ta sama a ya kunan Avashin-Basyan na Iraki da kuma gundumar Hani ya lardin Diyarbakır da kuma Silopi a lardin Şırnak. 

Sanarwar ta ce, an lalata makamai tare fa rushe ma'ajiyarsu da mafakar 'yan ta'adddar a yayin farmakan.

Haka zalika an kassara 'yan ta'adda 26 a hare-haren.Labarai masu alaka