Dakarun Turkiyya na ci gaba da samar da tsaro a yankunan Siriya

Dakarun Turkiyya sun sake tabbatar da tsaro a yanki na 48 a bangaren da aka kaddamar da hare-haren tsaron Firat da Munbic.

Sanarwar da Rundunar sojin Turkiyya ta fitar ta ce, a ranar 18 ga watan Yuni ne dakarun suka fara aikin na tabbatar da tsaro a yankunan.Labarai masu alaka