Ambaliyar ruwa a kasar Mekziko

Yadda ruwan sama kamar da bakin kwarya da aka yi a Mekziko ya haifar da ambaliya a yankin Guanajuato na kasar.