Shugaba Erdoğan ya tarbi takwaransa Aliyev

Shugaba Erdoğan ya karbi bakwanci takwaransa na kasar Azabaijan Ilham Aliyev wanda takanas ya kawo masa ziyara Turkiyya