Kungiyar Kwallon Raga ta mata ta Turkiyya ta doke Polan da ci 3 da 1

Kungiyar Kwallon Raga ta mata ta Turkiyya ya doke takwararta ta Polan da ci 3 da 1 a wasan quater final da suka buga na gasar nahiyar Turai.

An buda wasan a zauren wasannin motsa jiki da ke Baku babban birnin kasar Azabaijan inda Turkiyya ta samu nasara a kan Polan da ci 3 da 1.

A ranar Juma'a 29 ga watan Satumba 'yan wasan na Turkiyya za su buga wasan semi final da 'yan wasan Rasha.Labarai masu alaka