Tukunyar iskar gas ta fashe a wajen taron jama'a a Bolibiya tare da kashe mutum 8

Mutane 8 da suka hada da kanana yara ne suka mutu sakamakon fashewar wata tukunyar iskar gas din mai talla a wajen wani bikin gargajiya a kasar Bolibya.

Rahotanni akalla karinmtane 40 sun jikata a lamarin.

Ana gudanar da bikin a garin Oruro na Bolibiya inda 'yan kasashen waje da dama suke zuwa kallo.Labarai masu alaka